Profile photo for Mikiya
Mikiya

Da dumi'dumi: Kotun hukunta manyan laifuka ta ICC ta bayar da sammacin kama shugaban majalisar dattawan Najeriya bisa zargin yin lalata da Sen Natasha

Rahotanni sun bayyana cewa kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ICC ta sanya shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, cikin jerin takunkumin da kasashen duniya suka sanyawa takunkumi, inda ta bayar da umarnin kama shi ba tare da bata lokaci ba idan aka ganta a wata kasa.

An kuma aika da wata takarda ta musamman ga gwamnatin Najeriya, inda ake kira ga shugaba Bola Tinubu da ya dauki mataki.

Sammacin dai ya biyo bayan zargin da wata ‘yar majalisar dattawan kasar Sen Natasha ta yi masa na zargin Akpabio da lalata da kuma sumbata. Ta yi ikirarin cewa tana da shaidun bidiyo da ke tabbatar da ikirarin nata, wanda kotun ta ICC ta tabbatar da cewa sun yi nazari gaba daya kafin ta ba da umarnin kama.

Daga Shafin John Johnblade


</div>